Gidauniyar MMWAT legacy innitiative ta kulla yarjejeniyar hadin guiwa da Asusun Bankin UBA domin aiwatar da wadansu muhimman abubuwa na kawo ci gaba ga alummar jahar Sokoto InshaAllah .

Gidauniyar MMWAT legacy innitiative ta kulla yarjejeniyar hadin guiwa da Asusun Bankin UBA domin aiwatar da wadansu muhimman abubuwa na kawo ci gaba ga alummar jahar Sokoto InshaAllah .
November 2, 2019 mmawt

Shugabar gidauniya kuma matar Gwamnan jahar Sokoto Hajiya Maryam Mairo Aminu Waziri Tambuwal ce ta bayyana hakan bayan wani taro da tayi da babbar darakta kuma shugabar Asusun tallafi ta Gidauniyan UBA domin kammala tataunawar da aka soma kwanan baya dangane da wannna hadin guiwar a Jahar Lagos Inda Headquatar su ya ke.

Hajiya Maryam ta bayyana jin dadin ta kan wanan tattaunawar da akayi domin kawo abubuwan ci gaba a jahar Sokoto ta fannonin daban daban ,musamman tallafawa marasa karfi da samar da abin yi ga mata da matasa domin bunkasa alumma,wanda yana day daga cikin ayukkan da gidauniyar ta keyi.

Yan zu dai an kammala duk wani shiri da ya kamata na wannan hadin guiwar tsakanin Gidauniyar MMWAT da Asusun tallafi na Bankin UBA.

Mmwat Legacy innitiative foundation has promised agreement with father bank account to perform some important things to bring development to the people of Sokoto State Inshaallah.

The President of Sokoto and the wife of sokoto state hajiya maryam mairo aminu waziri tambuwal has declared that after a meeting with a big director and support of the father’s foundation to complete the date of support in Lagos state where headquatar They are how it is.

Hajiya Maryam has expressed her pleasure on the discussion of the discussion in Sokoto State of different groups, especially to support patients and youth to support women and youth to promote society, which is a day from the foundation and foundation of the foundation. She is doing.

Now every program should be completed for this cooperation between foundation and father’s bank empowerment account.

0 Comments

Leave a reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*